Kida da Al'adu

Kida da Al'adu

Shirin Al’adu, kida da fina-finai,  shiri ne da ke zo maku  a ranakun assabar  da kafe 5:30 na yamma, tare da maimaici da karfe 8:00 na safiyar ranar  Lahadi.Inda muke kawo ma ku rahotanni  da labaran da  suka shafi Fina-finai na gida da ketare, firarraki  da  mawakammu na gargajiya da na zamani, tare da kawo maku  labaran da suka shafi al’adummu na gida da ketare. Tare da naku Mahaman Salisu Hamisu.

00:00
00:00

Resumen del episodio

Shirin na wannan mako zai yi duba ne kan yadda Hausawa ke tafiyar da masarutar su a yankin Edo wato jihar Benin a tarayyar Najeriya Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Abdullahi Isa

Episodios

93-

Yadda Hausawa ke tafiyar da masarautarsu a Jihar Edo

Shirin na wannan mako zai yi duba ne kan yadda Hausawa ke tafiyar da masarutar su a yankin Edo wato jihar Benin a tarayyar Najeriya Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Abdullahi Isa

07 mayo 2024
91-

Nafisa Abdullahi da Sarkin Waka sun janyo cece-ku-ce a Kannywood

Shirin wannan mako ya zagaya masana'antun fina finai dabam dabam, inda a Kannywood, wato masana'antar fina finan Hausa ta Najeriya ya kawo labarin yadda kalaman da jaruma Nafisa Abdullahi ta y a kan 'yayan da ake haifa ba a san yadda za a yi da su ba' ya janyo cece kuce, bayan da Naziru Sarkin Waka ya yi mata raddi.

30 abr. 2022
90-

Halin da mawakiya Oumou Sangaré ke ciki

Shirin Finafinai kadekade da Al'adu, ya dauko muku kadan daga cikin abubuwan da suka faru a KANNYWOOD.Mun kuma Tattauna da mawaki MUKTAR BANDANA game da wakar (Ramadana yana ban kwana). Sai kuma bangaren Al'adu tare daTauraruwar waka OUMOU SANGARE wacce zata saki sabon album mai suna Timbuktu ranar 29 ga wata na Afrilu bayan ta dau lokaci bata saki wata wakarba tun bayan shekarar 2017."

24 abr. 2022
89-

Shirin kade-kade da al'adu na karshen mako

A sha saurare lafiya tareda Hauwa Kabir

17 oct. 2015
88-

Kida da al'adu a Najeria

03 oct. 2015